Sojojin Isra'ila Sun Kai Hare-Hare Dayawa A Yankunan Gabas Da Kudancin Zirin Gaza

Sojojin Isra'ila Sun Kai Hare-Hare Dayawa A Yankunan Gabas Da Kudancin Zirin Gaza
23 Nuwamba 2025 - 08:32
Source: ABNA24
Sojojin Isra'ila Sun Kai Hare-Hare Dayawa A Yankunan Gabas Da Kudancin Zirin Gaza

Birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza ya fuskantar hare-haren bindigogi da na sama. An kuma bayar da rahoton hare-haren sama a jere tare da manyan tankuna a sassan Khan Yunis.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Tun daga tsakar dare na daren jiya har zuwa safiyar yau,Isra’ila ta kai hare-hare a yankuna daban-daban a kudu da gabashin Zirin Gaza, inda sojojin Isra'ila suka kai wasu jerin hare-hare. Rahotanni sun nuna cewa sojojin mamaye sun lalata gine-ginen gidaje da dama a gabashin birnin Gaza da kuma kudu maso gabashin Khan Yunis.

Sojojin Isra'ila Sun Kai Hare-Hare Dayawa A Yankunan Gabas Da Kudancin Zirin Gaza

Birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza shima ya sha fuskantar hare-haren bindigogi da na sama. An kuma bayar da rahoton hare-haren sama a jere tare da manyan tankuna a sassan Khan Yunis.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha